Taba Ka Lashe: 13.+14.04.2016
April 15, 2016Talla
A kwanakin baya ne wata kungiya mai kishin harshen Hausa "Waiwaye Adon Tafiya" ta shirya makon Hausa. Wannan kuwa shi ne karon farko a tarihin shirya bikin da wata kungiya ta shirya shi. A da dai daliban jami'a da na sauran makarantun ilmi mai zurfi ne suka saba shirya wannan bikin don fito da kyawawan al'adu da dabi'u da adabin Hausawa.