Taba Ka Lashe: 14.08.2024
August 22, 2024Talla
Sannu a hankali yawan sha'irai mawakan Manzon Allah da Ahlil baitin gidansa da kuma waliyyai na karuwa a tsakanin matasa a Nijar. Sai dai sabanin takwarorinsu na Najeriya, sha'iran Nijar na kokawa da rashin samun tallafi wanda ya sa sha'iri zai kwashe shekaru yana gabatar da kasidu ba tare da iya fiddo da album Ko da daya ba.