Taba Ka Lashe: 14.10.2015
October 15, 2015Talla
Wakokin gargajiya da ake tsoron za su iya bacewa saboda bullowar kade-kade da wakokin zamani, suna iya taka muhimmiyar rawa wajen rage tsauraran ra'ayoyi da ake samu tsakanin matasa a Najeriya tare kuma da fadakarwa a kan muhimmancin rike al'adun gargajiya.