Taba Ka Lashe: 15.02.2017
February 18, 2017Talla
Matasa a arewacin Najeriya sun bullo da wani sabon salon gudanar da bukukuwan zagayowar ranar haihuwa, inda maimakon a rika cashewa ana yanka kek, yanzu suna gayyato masana kan batutuwa daban-daban suna tattaunawa kai domin amfani ga jama'a.