1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Taba Ka Lashe: 15.11.2023

November 28, 2023

Rayuwar dalibai Hausawa da ke karatu a Maroko

Nigeria l Universität von Lagos, Studenten
Hoto: Pius Utomi Ekpei/AFP via Getty Images

Akwai darurruwan dalibai Hausawa da ke zaune a kasar Morocco su na yin karatu a makarantu da birane dabam-dabam. Yawancinsu sun je kasar Moroko ne daga kasashen Najeriya da Jamhuriyar Nijar da Kamaru da kasar Ghana suna neman ilimi. Sai dai sun samu sabuwar rayuwa a kasar ta Maroko saboda sauyin al'adu da yanayin abinci.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani

Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labarin DW

Babban labarin DW

Tsallake zuwa bangare na gaba Karin labarai daga DW