Taba Ka Lashe: 16.07.2014
July 17, 2014Talla
A ranar 14 ga watan Yulin 2014 Nadine Gordimer shahararriyar marubuciyar kasar ATK ta rasu. Ita dai Nadine Gordimer 'yar gwagwarmayar yaki da wariyar launin fata ce da ke zama mace guda tilo 'yar Afirka da ta taba lashe kyautar marubutan adabi ta Nobel a 1991.