Taba Ka Lashe: 16.09.201509/23/2015September 23, 2015An yi tanade-tanade da yawa don saukaka rayuwar masu fama da nakasa a Jamus.Kwafi mahadaTalla Shirin ya duba irin yadda mutane masu nakasa a jiki ke tafiyar da rayuwarsu a Jamus, sannan ya yim kuma kokarin kwatantawa da rayuwar nakasassu a Najeriya.