Taba ka Lashe, 17.09.09
September 18, 2009Talla
A shirin na wannan makon mun zanta ne da Farfesa Andrew Haruna na jami´ar Maiduguri dake tarayyar Najeriya. Farfesa Haruna dai ya shafe shekaru da dama a nan Jamus inda ya koyar da harshen Hausa a jami´o´in Bayreuth da kuma Berlin. Farfesa ya kawo mana ziyara ne bayan ya halarci wani taron ƙasashen duniya akan harsunan Afirka a birnin Kolon.