Taba Ka Lashe: 18.12.2024
December 24, 2024Talla
Tsangaya wata da'ira ce da daliban ilmi musamman yara kanana da matasa ke karatu karkashin jagorancin malami guda a wani kebantaccen waje ta hanyar amfani da alluna wajen koyon karatun al'qur'ani kamar yadda ake yi a wasu sassa na yankin Magrib. Daga kasa za a iya sauraran sauti.