Taba Ka Lashe: 18.+19.05.2016
May 20, 2016Talla
A babban gidan ajiyar kayyakin tarihi na birnin Yamai mutane na zuwa ziyara don gane wa idonsu wani kwarangwal din kasusuwan manyan dabbobi wato Dinosaure ko kakannin kadangare in ji Malam Bahaushe, wadanda suka rayu a kasar ta Nijar sama da shekaru miliyan 120 da suka wuce.