Taba Ka Lashe: 19.03.201403/21/2014March 21, 2014Hadin guiwar shirya fina-finai tsakanin Turai da NijarKwafi mahadaTalla Masu hada fina-finai na Jamus da kuma Italiya sun hada guiwa da takwarorinsu na Niger wajen gudanar da bukukuwan tunawa da Jean Rouch, wani Bafaranshe da ya kware a wannan harka.