Taba Ka Lashe: 19.11.201411/20/2014November 20, 2014Bikin karrama Farfesa Wole SoyinkaKwafi mahadaTalla A birnin Legas cibiyar kasuwanci ta tarayyar Najeriya an gudanar da bikin yini ukku don karrama Farfesa Wole Soyinka bisa cikar shekarunsa 80 a duniya.