1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 20.03.2013

March 21, 2013

Gudunmawar sojojin Afirka a yakin duniya na biyu

Tsoffain sojojin da suka yi yakin duniya na biyu daga kasashe masu tasowa ciki har da na Afirka ba sa samun wata kulawa da ta dace, sabanin takwarorinsu daga nahiyar Turai.