Taba Ka Lashe: 20.07.2016
July 22, 2016Talla
Bincike ya nunar da cewar a yanzu ko baya ga ragowar namun dajin da gidan ke fuskanta matsalar kudin aiki da cimakar dabbobin gidan na kallon da ajiye kayan tarihi na cigaba da zama alakakai.
Gidan ya yi fice a da a kasashen Afrika ta Yamma wajan tattara kayan tarihi ciki har da namun daji abun da ba kasafai ake ganin haka ba a yanzu.