Taba Ka Lashe: 21.06.2017
June 25, 2017Talla
A yayin da al'ummar Musulmi a ko-ina cikin duniya suke shirin yin bankwana da azumin watan Ramadana na wannan shekara, yanzu hankali ya karkata wajen shirye-shiryen Sallah karama, inda magidanta ke kokarin sama wa iyali da sauran dangi da abokan arziki da ma masu karamin karafin kayayyakin Sallah.