Taba Ka Lashe: 23.12.2015
December 28, 2015Talla
A yayin da shirye-shirye suka yi nisa don gudanar da bukukuwan Kirsmetti, a wannan makon shirin ya kai ziyara a daya daga cikin sansanonin 'yan gudun hijira da ke arewa maso gabashin Najeriya don jin yadda mutanen da rikicin rashin tsaro a yankin ya tilasta musu barin muhallinsu za su gudanar da bikin Kirsmettin na bana.