1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 24.04.2013

April 25, 2013

Bikin bunkasar huldar dangantaka tsakanin Jamus da Nijar

Ofishin jakadancin Jamus dake birnin Yamai ya kan shirya liyafa lokaci lokaci da nufin bunkasa huldar dangantaka a fannin al'adu tsakanin Jamus da Nijar.