1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 25.12.2024

December 31, 2024

Shirin ya duba sauye-sauyen da aka samu a kokowar gargajiya a Nijar da ke da farin jini a kasar.

Hoto: Gazali Abdou Tasawa/DW

Karo 41 na kokowar gargajiyar Nijar na fitar da zakara na shekara ta 2024 ya gudana a Jihar Dosso da ke a yammancin kasar. Kwararru a kan sha'anin kokowar sun yi amfani da damar domin yin gyaran fuska a kan wasannin domin kara karfafa al'adar. Daga kasa za a iya sauraron sauti.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani

Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labarin DW

Babban labarin DW

Tsallake zuwa bangare na gaba Karin labarai daga DW