Matsalar masu fama da tabin hankali a kasar Hollanda na karuwa. Hakan na faruwa ne bayan da gwamnati ta rage yawan kasafin da ake ware wa bangaren kula da masu fama da tabin hankali.
Talla
Yawan masu fama da nau'o'i daban-daban na tabin hankali a kasar Hollanda na karuwa. Hakan na faruwa ne bayan da gwamnati ta rage yawan kasafin da ake ware wa bangaren kula da masu fama da matsalar tabin hankali.