1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 27.03.2013

March 28, 2013

Tasirin al'adun gargajiya a fina-finan Najeriya

Al'adun gargajiya na al'umomin tarayyar Najeriya na taka muhimmiyar rawa a fina-finan kasar. Sai dai ana korafin cewa masu shirya fina-finan su gurbata kyawawan dabi'un mutane inda suke saka wasu bakin al'adu a cikin fina-finansu.