Taba Ka Lashe: 27.06.2018
July 2, 2018Talla
A bikin na bana da ke zama karo na 30 tun bayan fara shirya bikin raya al'adun Afirka a garin Würzburg an gaiyato manyan makida da mawaka na Afirka wadanda suka burge mahalarta wannan biki da yawansu ya kai dubu 95 da salon wakokinsu.