1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 30.01.2013

January 31, 2013

Shirin komawa da bakin haure gida

Gwamnatin kasar Girika da hadin guiwar tarayyar Turai sun fara aikin komawa da bakin haure gida daga Girika. Akasarin bakin daga Afghanistan da Pakistan suna komawa gida ne saboda rashin wata makoma a Girika.