Kamus na ma'anonin kalmomin Kirista da Musulmi cikin Jamusanci.
Talla
Gidauniyar Eugen-Biser a Jamus ta wallafa wani kamus na ma'anonin kalmomin Kirista da Musulmi a wani mataki na kara samun fahimtar juna da saukin tattaunawa tsakanin mabiya addinan biyu.