1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 30.+31.03.2016

April 1, 2016

Har yanzu kasashen Turai na ci gaba da neman hanyoyin ingantattu don magance kwararar 'yan gudun hijira nahiyar.

Yarjejeniyar da kungiyar tarayyar Turai EU ta kulla da kasar Turkiyya na daga cikin matakan da ake dauka bisa manufar magance rikicin kwararar 'yan gudun hijira. An dai kwatanta yarjejeniyar da zama muhimmiya ga kungiyar EU wadda wasu suka ce ta ceto kungiyar daga wargajewa.