Baje kolin wasanni da raye-raye a Legas
December 17, 2015Talla
Cibiyar al'adun Jamus ta Goethe da ke a Legas ta shirya wani biki na kwanaki uku don baje kolin wasanni da raye-raye na gargajiya da na zamani. Wakilinmu na Legas ya halarci bikin da kuma tsarabar da ya aiko mana za mu gabatar muku da shirin Taba Ka Lashe na wannan mako.