Ayyukan jin kai na tabarbarewa a Sudan
May 4, 2023Talla
Ana ci gaba da fuskantar matsalar isar da kayan agaji ga wadanda ke kokarin guje wa rikicin Sudan, inda yanzu haka 'yan gudun hijira ke dogaro kan cibiyoyin bayar da agaji na mutanen gari a maimakon na gwamnati.