Tantama kan tsagaita wuta tsakanin gwamnati da Boko Haram
October 23, 2014
Akwai shakku kan gaskiyar tsagaita wuta saboda yadda ake ci gaba da samun hare-hare
Talla
Ana ci gaba da samun hare-hare cikin yankunan arewa maso gabashin Najeriya, duk da ikirarin gwamnatin kasar na sasantawa da kungiyar Boko Haram mai dauke da makamai