Batutuwa da dama suka mamaye taron na bana
June 11, 2015![G7 Gipfel Merkel Abschluss PK](https://static.dw.com/image/18502963_800.webp)
Talla
To sai dai masu fafutuka da ke suka gudanar da zanga-zanga a gefen taron sun yi yunkurin datse hanyoyin da ke zuwa zauren taro da ke a yankin Elmau na jihar Bavariya da ke kudancin Jamus. Shugabanni sun isa wurin taron ta jiragen sama masu saukar ungulu.