Salon rayuwa
Taron mako na masana harkar Social Media a Legas
February 27, 2020Talla
Yayin da dandalin sadarwar zamani ke kara habaka a duniya baki daya sai dai har yanzu wasu yankuna na duniya musamman a kasahse masu tasowa kamar Najeriya, lamarin na zama kalubale ga matan karkara musamman wajen morar tsare-tsare da gwamnatoci ke bullo da su ta hanyar yanar gizo wato Inatnet. Bugu da kari rashin babbar wayar hannu ta tafi da gidanka na kara tauye yunkurin matan karkara na shiga cikin shirin don a dama da su.