Tattalin arziki
Matsalolin duniya sun dauki hankalin taron tattalin arziki
January 19, 2023Talla
Matsalolin da tattalin arzikin duniya da yakin tsakanin Rasha da Ukraine da kuma talauci da ke karuwa gami da tashin farashin kayayyaki suna cikin abubuwan da suka mamaye zaman taron na birnin Davos a kasar Switzerland.