1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Najeriya: Tattaunawa da ministan bunkasa kiwo

03:33

This browser does not support the video element.

January 17, 2025

Za mu tabbatar da zaman lafiya tsakanin manoma da makiyaya, a cewar ministan sabuwar ma'aikatar bunkasa kiwon dabbobi ta Najeriya Idi Maiha yayin da ya tattauna da DW.