1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Hira da ministan yada labarai

01:43

This browser does not support the video element.

Ubale Musa AMA/LM
November 14, 2024

Gwamnati za ta hukunta duk wanda aka samu da cin zarafin yaran da aka kama, saboda Shugaba Tinubu mutum ne mai jin tausayin al'umma mai jin-kai: Mohammed Idris ministan yada labaran Najeriya.