1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Tattaunawa da AIG Usaini Muhammad Gumel

09:14

This browser does not support the video element.

Nasir Salisu Zango ARH /LMJ
July 1, 2024

Tsohon kwamishinan 'yan sandan jihar Kano, ya bayyana wasu daga cikin nasarorin da ya cimma a lokacin da ya yi aiki a jihar, tare da wasu kalubalen da ya ci karo da su ta fannin tsaro da gudanarwa.