Kafofin watsa Labaru
Makomar aikin jarida na zamani
June 22, 2023![GMF 2023 | Taron 'yan jarida da tashar DW ke shiryawa duk shekara](https://static.dw.com/image/65982155_800.webp)
Talla
Taron 'yan jarida na duniya da tashar Deutsche Welle ta saba shiryawa a duk shekara. Mahalarta taron dai sun yaba abubuwan da suka karu da su lokacin ganawar ta yini biyu, mai manufar kawar da bambance-bambancen da ake samu wajen yada labarai da ke da muhimmanci ga zaman lafiya da ci-gaban al'uma.