Thaiand Hukumar zabe ta ce 'yan arki ba su siyasa
February 11, 2019Talla
Gimbiya Ubolratana ta bayyana takarar ce bazata a ranar Juama'a da ta wuce a karkashin tutar wata jam'iyyar ta kusa ga Tahksin Shinawatra tsohon firaministan kasar abokan gabar gidan saurartar na Thailand kafin daga bisani ta janye. Hukumar zaben Thailand ta ce 'yan sarki ba su da yancin shiga harkokin siyasa. Nan gaba ne a ranar 24 ga watan Maris za a yi zaben 'yan majalisun dokokin a Thailand.