SiyasaGabas ta Tsakiya
Trump ya zargi Iran da karya yarjejeniyar tsagaita wuta
April 21, 2026
Talla
Trump ya bayyana hakan ne a wani sako da ya wallafa a dandalinsa na Truth Social, inda ya ce Iran din ta karya wannan yarjejeniyar ba ma sau daya ba, yana mai nuni da yarjejeniyar makonni biyu da ake sa ran za ta kare zuwa ranar 22 ga wwatan Afrilu, bayan haka yankin na iya komawa wani sabon babi na rikici mai zafi.