1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tsadar rayuwa da abin da gwamnati ke cewa a Najeriya

July 27, 2023

'Yan Najeriya na ci gaba da kokawa da radadin rayuwa da suke sha, daidai lokacin da gwamnatin kasar ke cewa tana tsara hanyoyin rage kaifin matsalolin bayan janye tallafin mai da ta yi.

Hoto: Reuters/T. Adelaja
Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna

Rahotanni da Sharhuna