Tsamin dangantaka tsakanin Saudiyya da Iran
January 7, 2016![Iran Protest in Teheran gegen Hinrichtung in Saudi-Arabien](https://static.dw.com/image/18957664_800.webp)
Talla
Miliyoyin mutane 'yan shi'a a ko ina cikin duniya na ci gaba da gudanar da zanga-zanga da kuma yin tofon Allah tsine ga mahukuntan ƙasar Saudiyya bayan da a ranar Asabar, Saudiyya ɗin ta zartas da hukunci kisa kan jerin masu adawa da gwamnati su 47 ciki har da sanannen malamin Shi'a nan Nimr al-Nimr. Mohammad Nasiru Awal na dauke da karin bayani.
Mun tanadar muku da rahotannin a ƙasa daban-daban dangane da wannan batu