SiyasaJamusTsarin zaben Jamus tsari ne mai sarkakiya sosai, amma kuma akwai dalilai kwarara da suka sanya hakan04:06This browser does not support the video element.SiyasaJamus09/24/2021September 24, 2021A duk inda Jamusawa ke zabe, sun fiye son amfani da takardu. Mun shirya muku bayanai a kan hanyoyin da Jamusawa ke bi wajen maganta magudin zabe a lokutansu na zabe.Kwafi mahadaTalla