SiyasaTsibirin da mutane ke kwanciya tare da maciji03:33This browser does not support the video element.Siyasa05/07/2019May 7, 2019Musambwa, tsibiri a Lake Victoria a Uganda inda maza da macizai kawai ke zaune. Masunta a yankin na daukar macizan a matsayin iskokai amma ba macizai ba.Kwafi mahadaTalla