1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Dalilan Tambuwal na sauya sheka zuwa jam'iyyar ADC

03:03

This browser does not support the video element.

Maawiyya Abubakar Sadiq AMA/SB
March 13, 2026

Tsohon gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal, ya shaida wa DW dalilan da suka sa ya sauya sheka zuwa jam'iyyar ADC bayan raba gari da PDP.