An hade wasu ma'aikatu a Tunisiya
August 31, 2018Talla
Sanarwar ta kara da cewa daukar wannan mataki ya zama wajibi sakamakon samun su da hannu wajen badakalar bayar da lasisin aikin hako mai tun a shekara ta 2009 ba bisa ka'ida ba. A wani sabon labarin kuma shugaban kasar ya hade ma'aikatar makamashin kasar da ta masana'antu a cigaba da daukar matakin yaki da cin hanci lamarin da yake kara karya tattalin arzikin kasar.