SiyasaTururuwar mutane daga jihar Zamfara zuwa yankunan jihar Katsina don buga waya 02:06This browser does not support the video element.SiyasaYusuf Ibrahim Jargaba USU/MNA09/09/2021September 9, 2021Al'ummar jihar Zamfara na zuwa wasu yankunan jihar Katsina suna buga waya sakamakon rufe layukan sadarwa a jihar don magance matsalar tsaro.Kwafi mahadaTalla