Maduro na samun goyon bayan sojoji
February 20, 2019Talla
Tun da fari ya bayyana cewar shugaban kasa daya suka sani kuma shi ne Maduro kuma ba zasu amince da gwamnatin jeka nayi ka ba ko karbar umarni daga kasashen ketare sai dai a bayan ransu. Wannan jawabi na zuwa ne bayan shugaba Donald Trump na Amirka ya gargadi Sojojin na Venezuela kan ci gaba da goyon bayan gwamnatin Maduro. Jagoran adawar dai wanda da dama daga cikin kasashen Turai ke marawa baya, ya umarci al'ummar kasar su ci gaba da zanga-zanga.