1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Wa zai maye gurbin Pele tsakanin fitattun 'yan wasan kwallon kafa

01:26

This browser does not support the video element.

Abdul-raheem Hassan Abdoulaye Mamane
December 30, 2022

A yayin da Brazil ta fara makoki na kwanaki uku sakamakon rasuwar fitaccen dan kwallon kafa Pele, ana cigaba alhini kan mutuwar Pele a duk faɗin duniya.