1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
TarihiNajeriya

Tattaunawa da dan Sheikh Dahiru Bauchi

03:15

This browser does not support the video element.

Aliyu Muhammad Waziri SSA/LMJ
November 27, 2025

Dan marigayi Sheikh Dahiru Bauchi yayi bayani game da tasirin mahaifinshi ga zaman lafiya da kuma wasiyar da ya bayar kafin rasuwarsa.