Al'ummaWakar Gambara a Angola01:27This browser does not support the video element.Al'umma03/06/2017March 6, 2017An yi fata-fata da inda mawakin gambarar na Angola MCK ya ke zaune, an hana masa fita waje, masoyansa sun sha dukan 'yan sanda duk saboda adawa da gwamnatin Shugaba Eduardo dos Santos mai mulkin mutu ka raba.Kwafi mahadaTalla