1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Al'ummaAfirka

Wani matashi a Zamfara da ya kirkiri mutum-mutumin da ke ala

02:55

This browser does not support the video element.

Abubakar Said Saad Yusuf Ibrahim Jargaba /SB
April 14, 2026

Wani matashi dan shekara 19, Abdulbasid Dauda daga Jihar Zamfara, ya kirkiri wata fasahar mutum-mutumi mai alamta gobara domin rage hadarin tashin gobara a cikin al‘ummarsa. Wannan mutum-mutumi na aika sako ne kai tsaye