IlimiDalibi mai wankin mota a Katsina02:26This browser does not support the video element.IlimiYusuf Ibrahim Jargaba ASA/LMJ06/23/2023June 23, 2023Wani dalibin jami'a a jihar Katsina da ke Najeriya ya kama sana'ar wankin mota, domin neman abin da zai biya kudin makaranta da kuma rufa wa kansa asiri. Kwafi mahadaTalla