Al'aduWasan Zunguren Takobi a Nijar03:51This browser does not support the video element.Al'aduGazali Abdou Tasawa ZUD08/26/2022August 26, 2022A Jamhuriyar Nijar, mata sun fara rungumar wasan zungure na takobi da aka fi sani da 'Escrime' wanda ake fafatawa da makamin takobi ko doguwar basilla da ke hada mutum biyu zuwa sama.Kwafi mahadaTalla